Home / Art / Hausa al'adu / Yanayin Tattalin Arziki Ya Fitar Da Dangote Daga Jerin Attajiran Duniya 100
dangote

Yanayin Tattalin Arziki Ya Fitar Da Dangote Daga Jerin Attajiran Duniya 100

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya fita daga jerin mutane 100 da suka fi arziki a duniya inda a halin yanzu ya kasance mutum 101 na attajiran duniya. A watan Maris da ta gabata, Dangote ne mutum na 51 a jerin attajiran amma sakamakon yanayin da tattalin arzikin Nijeriya ya samu kansa, darajar kadarorinsa ya ragu matuka Inda ya koma mutum na 71 kuma tun daga lokacin ya ci gaba da yin kasa.
Sai dai ana sa ran idan Attajiran ya kaddamar da kamfaninsa na sarrafa suga a shekarar 2019 wanda shi ne mafi girma a duniya, zai zama cikin mutane 20 da suka fi arziki a duniya.

About AbubakarMuhd

Viral Video

Support Ooduarere

SUPPORT OODUARERE
Scan QR code below to Donate Bitcoin to Ooduarere
Bitcoin address:
1FN2hvx5tGG7PisyzzDoypdX37TeWa9uwb
x

Check Also

found

Cigiyar Iyayen Yaron Da ‘yan Sandan Jihar Taraba Suka Kubutar Da Shi

Daga Shafin Biyora Adamu Aliyu Dan shekara Goma sha biyu daga unguwar Na’ibawa ‘Yan Lemo Kano jami’an ‘yan sanda a jihar Taraba sun sami nasarar kubutar da shi. Idan ‘yan uwansa sun gani ko wanda ya san shi sai ya tuntubi hukumar ‘yan sanda ta jihar Taraba. Gani nayi a Facebook na kwafo….. bani da masaniya akan lamarin… nayi ne kawai ko Allah zaisa ‘yan uwansa su gani a posting dina…..