Home / News From Nigeria / Breaking News / Matakan Da Muke Dauka Shi Zai Kawo Karshen Rikicin Niger Delta – Buhari
buhari

Matakan Da Muke Dauka Shi Zai Kawo Karshen Rikicin Niger Delta – Buhari

Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya tabbatar da cewa matakan da gwamnatin tarayya ke dauka a yanzu su ne za su kawo zaman lafiya mai dorewa a yankin Niger Delta.
Shugaban ya yi wannan ikirarin ne a lokacin da majalisar Malamai ta Babban birnin Tarayyar Abuja suka kai masa ziyara inda ya nuna cewa zai tabbatar da cewa ya kwato dukkanin dukiyar kasa da aka wawure.
Sai dai kuma dattawan yankin Niger Delta sun nuna cewa kungiyoyin da gwamnati ke tattaunawa da su, ba su da alaka da ta’addancin fasa bututun mai inda suka kalubalanci Shugaban kan ya yi sulhu da ainihin kungiyar tsagerun ta NDA.

Send Money To Nigeria Free

About AbubakarMuhd

x

Check Also

‘Buhari Does Not Have Appetite For Lawlessness Like Oshiomhole’ – Rochas Okorocha.

The Imo State Governor, Rochas Okorocha, has said President Muhammadu Buhari is unaware of recent decisions taken by Adams Oshiomhole. Okorocha, in a statement released through his Chief Press Secretary, Sam Onwuemeodo, insisted the president is too “descent and does not have an appetite for lawlessness like Oshiomhole in running the affairs of APC”. According to the Governor, “Adams Oshiomhole has done so many strange things within the party and it will be wrong for anybody to think that President ...