Home / Tag Archives: Hausa

Tag Archives: Hausa

Labari Cikin Hotuna

Labari Cikin Hotuna

Shugaban Rundunar Sojojin Sama, AVM Sadik Abubakar Ya Jagoranci Dakarunsa Na Yankin Arewa Maso Gabas Wajen Gudanar Da Bikin Sallah.

Read More »
boko

‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Hawan Sallah

Kungiyar Boko Haram sun yi hawan sallah domin burge iyalensu da magoya bayansu bayan sallar Idi da suka gudanar a wani masallaci da ba a san ko ina ne ba.

Read More »
found

Cigiyar Iyayen Yaron Da ‘yan Sandan Jihar Taraba Suka Kubutar Da Shi

Daga Shafin Biyora Adamu Aliyu Dan shekara Goma sha biyu daga unguwar Na’ibawa ‘Yan Lemo Kano jami’an ‘yan sanda a jihar Taraba sun sami nasarar kubutar da shi. Idan ‘yan uwansa sun gani ko wanda ya san shi sai ya ...

Read More »
money van

‘Yan Fashin Sun Kashe ‘Yan Sanda Biyu Tare Da Raunata Guda Uku A Yayin Da Suka Kaiwa Wata Motar Banki Farmaki

Wasu gaggan ‘yan fashi sun kashe jami’an ‘yan sanda guda biyu tare da raunata guda uku, a yayin da suka kaiwa wata mota mallakar babban bankin kasa farmaki a daidai tsaunin Hawan Kibo dake kusa da garin Riyom a jihar ...

Read More »
ya-rasu

Sarkin Garin Ankpa Dake Jihar Kogi Ya Rasu

Daga Aliyu Ahmad A jiya Litinin ne Allah ya yi wa Sarkin garin Ankpa, Yakubu Ahmodu, rasuwa bayan ya yi shekaru 73 a duniya sakamakon gajeruwar rashin lafiya da ya yi. Wata majiya daga fadar masarautar ta bayyana mana cewa marigayi ...

Read More »
osinbajo

Matsalar Tattalin Arziki

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Kira Ga Manyan Ma’aikatan Gwamnati Da Su Koma Gona Domin Samun Saukin Rayuwa.  Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne ya bayyana hakan a yayin wani taro yau a Abuja.

Read More »

Gwamnati Ta Kara Farashin Kananzir

Kamfanin mai na kasa wato NNPC ya kara farashin kananzir daga Naira 73 a kan kowace lita zuwa Naira 135 a kan lita guda wanda sabon farashin gwamnati da za a rika amfani shi.  Wannan karin farashin dai ya biyo ...

Read More »
hoto

Hotunan Jama’ar Unguwar Gyabgy Villa Kenan A Yayin Zanga Zangar Da Suka

Suka Gudanar Na Nuna Kin Amincewar Su Da Rusau Da Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’I Zai Aiwatar A Unguwar. Hotuna Daga Ibrahim Ammani, Kaduna   Cc – Rariya

Read More »
dangote

Yanayin Tattalin Arziki Ya Fitar Da Dangote Daga Jerin Attajiran Duniya 100

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya fita daga jerin mutane 100 da suka fi arziki a duniya inda a halin yanzu ya kasance mutum 101 na attajiran duniya. A watan Maris da ta gabata, Dangote ne mutum na 51 ...

Read More »
senate

Rikicin Majalisa Kan Aringizon Kasafin Kudi Na Kara Ta’azzara

Rikicin majalisar wakilai kan badakalar aringizon kasafin kudi na kara ta’azzara bayan da majalisar ta gayyato hukumar EFCC kan ta tuhumi tsohon shugaban kwamitin kudi na majalisar, Jibrin Abdulmumini wanda ya fallasa batun aringizon.   Majalisar dai na son EFCC ...

Read More »