Home / News From Nigeria / Breaking News / Gwamnati Ta Kara Farashin Kananzir

Gwamnati Ta Kara Farashin Kananzir

Kamfanin mai na kasa wato NNPC ya kara farashin kananzir daga Naira 73 a kan kowace lita zuwa Naira 135 a kan lita guda wanda sabon farashin gwamnati da za a rika amfani shi.  Wannan karin farashin dai ya biyo bayan matakin da manyan dillalan mai suka dauka ne na dakatar da shigo da kananzir daga waje sakamakon karancin kudaden musaya na kasashen waje.
Rahotanni sun nuna cewa a halin yanzu kamfanin. NNPC ce kadai ke shigowa da kananzir din kuma adadin bai wadatar da al’ummar kasa duk da yake ‘yan kasuwa sun rigaya sun haura farashin tun kafin gwamnati ta yi karin.

About AbubakarMuhd

Viral Video

Support Ooduarere

SUPPORT OODUARERE
Scan QR code below to Donate Bitcoin to Ooduarere
Bitcoin address:
1FN2hvx5tGG7PisyzzDoypdX37TeWa9uwb
x

Check Also

Labari Cikin Hotuna

Labari Cikin Hotuna

Shugaban Rundunar Sojojin Sama, AVM Sadik Abubakar Ya Jagoranci Dakarunsa Na Yankin Arewa Maso Gabas Wajen Gudanar Da Bikin Sallah.