Daga Shafin Biyora
Adamu Aliyu Dan shekara Goma sha biyu daga unguwar Na’ibawa ‘Yan Lemo Kano jami’an ‘yan sanda a jihar Taraba sun sami nasarar kubutar da shi.
Idan ‘yan uwansa sun gani ko wanda ya san shi sai ya tuntubi hukumar ‘yan sanda ta jihar Taraba.
Gani nayi a Facebook na kwafo….. bani da masaniya akan lamarin… nayi ne kawai ko Allah zaisa ‘yan uwansa su gani a posting dina…..
Home / News From Nigeria / Breaking News / Cigiyar Iyayen Yaron Da ‘yan Sandan Jihar Taraba Suka Kubutar Da Shi
Tagged with: Hausa