Shugaban Rundunar Sojojin Sama, AVM Sadik Abubakar Ya Jagoranci Dakarunsa Na Yankin Arewa Maso Gabas Wajen Gudanar Da Bikin Sallah.
Kungiyar Boko Haram sun yi hawan sallah domin burge iyalensu da magoya bayansu bayan sallar Idi da suka gudanar a wani masallaci da ba a san ko ina ne ba.