Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya tabbatar da cewa matakan da gwamnatin tarayya ke dauka a yanzu su ne za su kawo zaman lafiya mai dorewa a yankin Niger Delta.
Shugaban ya yi wannan ikirarin ne a lokacin da majalisar Malamai ta Babban birnin Tarayyar Abuja suka kai masa ziyara inda ya nuna cewa zai tabbatar da cewa ya kwato dukkanin dukiyar kasa da aka wawure.
Sai dai kuma dattawan yankin Niger Delta sun nuna cewa kungiyoyin da gwamnati ke tattaunawa da su, ba su da alaka da ta’addancin fasa bututun mai inda suka kalubalanci Shugaban kan ya yi sulhu da ainihin kungiyar tsagerun ta NDA.
Ọmọ Oòduà Naija Gist | News From Nigeria | Entertainment gist Nigeria|Networking|News.. Visit for Nigeria breaking news , Nigerian Movies , Naija music , Jobs In Nigeria , Naija News , Nollywood, Gist and more

