Home / Author Archives: AbubakarMuhd (page 78)

Author Archives: AbubakarMuhd

buhari

Matakan Da Muke Dauka Shi Zai Kawo Karshen Rikicin Niger Delta – Buhari

Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya tabbatar da cewa matakan da gwamnatin tarayya ke dauka a yanzu su ne za su kawo zaman lafiya mai dorewa a yankin Niger Delta. Shugaban ya yi wannan ikirarin ne a lokacin da majalisar Malamai ...

Read More »
dangote

Yanayin Tattalin Arziki Ya Fitar Da Dangote Daga Jerin Attajiran Duniya 100

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya fita daga jerin mutane 100 da suka fi arziki a duniya inda a halin yanzu ya kasance mutum 101 na attajiran duniya. A watan Maris da ta gabata, Dangote ne mutum na 51 ...

Read More »
senate

Rikicin Majalisa Kan Aringizon Kasafin Kudi Na Kara Ta’azzara

Rikicin majalisar wakilai kan badakalar aringizon kasafin kudi na kara ta’azzara bayan da majalisar ta gayyato hukumar EFCC kan ta tuhumi tsohon shugaban kwamitin kudi na majalisar, Jibrin Abdulmumini wanda ya fallasa batun aringizon.   Majalisar dai na son EFCC ...

Read More »
Rariya

Duniya ina za ki da mu?

Hotunan Wasu Kaburbura Biyu Kenan Da Wasu Da Ba A San Ko Su Wanene Ba Suka Tone A Makabartar Sabon Garin Nasarawa Kaduna, Inda Suka Yi Awon Gaba Da Gawa Daya, Sannan Suka Debi Wasu Abubuwa A Jiki Dayar Gawar.

Read More »

VI

Viral Video

Support Ooduarere

SUPPORT OODUARERE
Scan QR code below to Donate Bitcoin to Ooduarere
Bitcoin address:
1FN2hvx5tGG7PisyzzDoypdX37TeWa9uwb