Kamfanin mai na kasa wato NNPC ya kara farashin kananzir daga Naira 73 a kan kowace lita zuwa Naira 135 a kan lita guda wanda sabon farashin gwamnati da za a rika amfani shi. Wannan karin farashin dai ya biyo ...
Read More »Hotunan Jama’ar Unguwar Gyabgy Villa Kenan A Yayin Zanga Zangar Da Suka
Suka Gudanar Na Nuna Kin Amincewar Su Da Rusau Da Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’I Zai Aiwatar A Unguwar. Hotuna Daga Ibrahim Ammani, Kaduna Cc – Rariya
Read More »Matakan Da Muke Dauka Shi Zai Kawo Karshen Rikicin Niger Delta – Buhari
Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya tabbatar da cewa matakan da gwamnatin tarayya ke dauka a yanzu su ne za su kawo zaman lafiya mai dorewa a yankin Niger Delta. Shugaban ya yi wannan ikirarin ne a lokacin da majalisar Malamai ...
Read More »Yanayin Tattalin Arziki Ya Fitar Da Dangote Daga Jerin Attajiran Duniya 100
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya fita daga jerin mutane 100 da suka fi arziki a duniya inda a halin yanzu ya kasance mutum 101 na attajiran duniya. A watan Maris da ta gabata, Dangote ne mutum na 51 ...
Read More »Rikicin Majalisa Kan Aringizon Kasafin Kudi Na Kara Ta’azzara
Rikicin majalisar wakilai kan badakalar aringizon kasafin kudi na kara ta’azzara bayan da majalisar ta gayyato hukumar EFCC kan ta tuhumi tsohon shugaban kwamitin kudi na majalisar, Jibrin Abdulmumini wanda ya fallasa batun aringizon. Majalisar dai na son EFCC ...
Read More »Duniya ina za ki da mu?
Hotunan Wasu Kaburbura Biyu Kenan Da Wasu Da Ba A San Ko Su Wanene Ba Suka Tone A Makabartar Sabon Garin Nasarawa Kaduna, Inda Suka Yi Awon Gaba Da Gawa Daya, Sannan Suka Debi Wasu Abubuwa A Jiki Dayar Gawar.
Read More »ARASHIN TAYI AKAN BAR ARAHA JAMA’A GAFA BANZA TASAKE DAWOWA
kwanakin baya wani yayi postin din abinnan inaganin kamar karyane amma saina samu birona rubuta atakarda nagwada naga wallahi dagaskene yanzuma dashi nake amfani inada 21360 a MTN account balance dina shi’isa nake yadashi agari domin kowa yaga abin mamaki, ...
Read More »Top 4 Exciting Things About The Fulanis
The Fulanis are amazing people with a rich heritage. The familiar picture of a man from this tribe wielding a stick fending for his priceless cow is a picture that everyone can relate with. This culture of cow rearing is ...
Read More »And The Religious war Against Traditional religion Continues as An Anambra pastor burns the Ukolo Uga shrine – Photo
Isn’t this the height of religious blasphemy and intolerance against the traditional religion of the land the pastor was born ? What make this pastor any difference from the boko haram terrorist sect that are hiding under the pretext of ...
Read More »Emir Sanusi kneels to greet his mother (photo)
That is the Emir of Kano, Muhammad Sanusi II kneeling as he welcomes his mom. Lovely.
Read More »