Shugaban Rundunar Sojojin Sama, AVM Sadik Abubakar Ya Jagoranci Dakarunsa Na Yankin Arewa Maso Gabas Wajen Gudanar Da Bikin Sallah.
Read More »
AbubakarMuhd Comments Off on Labari Cikin Hotuna
Shugaban Rundunar Sojojin Sama, AVM Sadik Abubakar Ya Jagoranci Dakarunsa Na Yankin Arewa Maso Gabas Wajen Gudanar Da Bikin Sallah.
Read More »AbubakarMuhd Comments Off on ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Hawan Sallah
Kungiyar Boko Haram sun yi hawan sallah domin burge iyalensu da magoya bayansu bayan sallar Idi da suka gudanar a wani masallaci da ba a san ko ina ne ba.
Read More »AbubakarMuhd Comments Off on Buhari Yana Tare Da Wadanda Ba Su Son Ci Gaban Gwamnatinsa, Inji Rabran Mbaka
Daga Sani Musa Mairiga Babban Limamin majami’ar Adoration ministry dake Enugu, Rabaran Ejike Mbaka ya bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana aiki tare da wasu wadanda ba su son gwanatinsa ta samu nasarar manufofi da kuma shirye-shiryen da ta ...
Read More »AbubakarMuhd Comments Off on Cigiyar Iyayen Yaron Da ‘yan Sandan Jihar Taraba Suka Kubutar Da Shi
Daga Shafin Biyora Adamu Aliyu Dan shekara Goma sha biyu daga unguwar Na’ibawa ‘Yan Lemo Kano jami’an ‘yan sanda a jihar Taraba sun sami nasarar kubutar da shi. Idan ‘yan uwansa sun gani ko wanda ya san shi sai ya ...
Read More »AbubakarMuhd Comments Off on Happy Eid Mubarak
To all our muslim brothers and sisters.
Read More »AbubakarMuhd Comments Off on ‘Yan Fashin Sun Kashe ‘Yan Sanda Biyu Tare Da Raunata Guda Uku A Yayin Da Suka Kaiwa Wata Motar Banki Farmaki
Wasu gaggan ‘yan fashi sun kashe jami’an ‘yan sanda guda biyu tare da raunata guda uku, a yayin da suka kaiwa wata mota mallakar babban bankin kasa farmaki a daidai tsaunin Hawan Kibo dake kusa da garin Riyom a jihar ...
Read More »AbubakarMuhd Comments Off on Sarkin Garin Ankpa Dake Jihar Kogi Ya Rasu
Daga Aliyu Ahmad A jiya Litinin ne Allah ya yi wa Sarkin garin Ankpa, Yakubu Ahmodu, rasuwa bayan ya yi shekaru 73 a duniya sakamakon gajeruwar rashin lafiya da ya yi. Wata majiya daga fadar masarautar ta bayyana mana cewa marigayi ...
Read More »AbubakarMuhd Comments Off on Matsalar Tattalin Arziki
Gwamnatin Tarayya Ta Yi Kira Ga Manyan Ma’aikatan Gwamnati Da Su Koma Gona Domin Samun Saukin Rayuwa. Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne ya bayyana hakan a yayin wani taro yau a Abuja.
Read More »AbubakarMuhd Comments Off on Gwamnati Ta Kara Farashin Kananzir
Kamfanin mai na kasa wato NNPC ya kara farashin kananzir daga Naira 73 a kan kowace lita zuwa Naira 135 a kan lita guda wanda sabon farashin gwamnati da za a rika amfani shi. Wannan karin farashin dai ya biyo ...
Read More »AbubakarMuhd Comments Off on Hotunan Jama’ar Unguwar Gyabgy Villa Kenan A Yayin Zanga Zangar Da Suka
Suka Gudanar Na Nuna Kin Amincewar Su Da Rusau Da Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’I Zai Aiwatar A Unguwar. Hotuna Daga Ibrahim Ammani, Kaduna Cc – Rariya
Read More »
Ọmọ Oòduà Naija Gist | News From Nigeria | Entertainment gist Nigeria|Networking|News.. Visit for Nigeria breaking news , Nigerian Movies , Naija music , Jobs In Nigeria , Naija News , Nollywood, Gist and more