Recent Posts

Best Reviews

Naija Gist

Local News

Entertainment Gist Nigeria

  • davido
  • Queeneth Hilbert
  • toyin_lawani2
  • ibb-son
  • wrong
  • tomori
  • lord
  • Lola Alao
  • ffk

The Buzz Central

News From Nigeria

fuel_station3

Gwamnati Ta Kara Farashin Kananzir

Kamfanin mai na kasa wato NNPC ya kara farashin kananzir daga Naira 73 a kan kowace lita zuwa Naira 135 a kan lita guda wanda sabon farashin gwamnati da za a rika amfani shi.  Wannan karin farashin dai ya biyo bayan matakin da manyan dillalan mai suka dauka ne na dakatar da shigo da kananzir daga waje sakamakon karancin kudaden musaya na kasashen waje. Rahotanni sun nuna cewa a halin yanzu kamfanin. NNPC ce kadai ke shigowa da kananzir din ...

Read More »
hoto

Hotunan Jama’ar Unguwar Gyabgy Villa Kenan A Yayin Zanga Zangar Da Suka

Suka Gudanar Na Nuna Kin Amincewar Su Da Rusau Da Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’I Zai Aiwatar A Unguwar. Hotuna Daga Ibrahim Ammani, Kaduna   Cc – Rariya

Read More »
buhari

Matakan Da Muke Dauka Shi Zai Kawo Karshen Rikicin Niger Delta – Buhari

Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya tabbatar da cewa matakan da gwamnatin tarayya ke dauka a yanzu su ne za su kawo zaman lafiya mai dorewa a yankin Niger Delta. Shugaban ya yi wannan ikirarin ne a lokacin da majalisar Malamai ta Babban birnin Tarayyar Abuja suka kai masa ziyara inda ya nuna cewa zai tabbatar da cewa ya kwato dukkanin dukiyar kasa da aka wawure. Sai dai kuma dattawan yankin Niger Delta sun nuna cewa kungiyoyin da gwamnati ke tattaunawa ...

Read More »
russia

Russia creates wanted list of 260 suspected terrorists

Director of the Federal Security Service Alexander Bortnikov stated that Russia had issued the wanted list of 260 people, suspected in “terrorist activities,” during the 15th meeting of heads of special services, security agencies and law enforcement organisations in St. Petersburg, Wednesday.   SOT, Alexander Bortnikov, Director of the Federal Security Service of Russia (Russian): “Today we receive confirmed information about the plans of gang leaders currently in hiding in a number of Middle East countries, to continue their terrorist ...

Read More »

Latest World News

Powered by themekiller.com anime4online.com animextoon.com apk4phone.com tengag.com moviekillers.com